Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojoji ta Operation Hadin Kai ta hana amfani da jirage marasa matuka a yankin Arewa maso Gabas na Najeriya. Ta ce suna barazana ga aikin samar da tsaro.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai cigaba da ragargazar 'yan ta'adda a fadin Najeriya. Shugaban kasar ya bukaci hadin kan 'yan kasa.
Sanata Ali Ndume ya ce yaki da Boko Haram zai yi tasiri sosai da karin jiragen yaki, ya kuma yi kira ga Tinubu da ya maida hankali kan tsaro da jin dadin jama’a.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bukaci a karawa ma'aikatar tsaro karin kudade domin magance matsalolin rashin tsaron da ake fama da su a kasar nan.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a jihar Zamfara sun samu nasara kan 'yan bindiga. Sojojin sun aika da wasu tsageru masu tayar da kayar baya.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kan matafiya a jihar Kogi. Ƴan bindigan sun sace fasinjoji masu yawa ciki har da wasu jami'an sojoji.
Majalisar wakilan Najeriya ta jinjinawa sojojin kasar bisa yadda su ka alkinta kasafin kudin 2024 wajen yaki da 'yan ta'addan da su ka hana jama'a sakat.
'Yan ta'addar Boko Haram sun kai mummunan hari jihar Borno sun kashe manoma 40. Boko Haram sun mamaye kauye suna harbi kan mai uwa da wabi yayin harin.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa ta na bakin kokarinta domin ganin an kawo karshen ta'addanci a fadin Najeriya, ta nemi karin tallafin gwamnati.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari