Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihohin Borno da Yobe. Sun kwato makamai da wasu kayyakin da suke shirin hada bama bamai da su.
Wata kotun sojan Najeriya ta musamman ta kama sojan ruwa mai mukamin Laftanal da laifin yin lalata da matar abokin aikinsa. An ce laifinsa ya saba da dokokin soja.
Daya daga cikin manyan 'yan a waren Najeriya, Simo Ekpa ya sha daurin shekara 6 a kasar Finland. An yanke masa hukuncin bayan kama shi da laifin dumu dumu.
Gwamnatin Najeriya ta ce maganar Nasir El-Rufa'i ta cewa ana ba 'yan bindiga kudi ba gaskiya ba ne. Ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro ne ya yi magana.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi gumurzu a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar ne a wasu hare-hare.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan 'yan bindiga a jihar Zamfara. Hare-haren da aka kai sun tilastawa 'yan bindigan sako mutanen da suka sace.
Tsohon janar din soja, Ishola Williams, ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta kawo karshen matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata 6.
Dakarun sojin Najeriya sun kashe 'yan bindiga 50 bayan gwabza fada da 'yan ta'adda 300 a jihar Neja. 'Yan ta'adda sun kwashi gawar mutanesu a cikin buhu.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi wani kazamin artabu da 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun samu nasarar fatattakar miyagun tare da kwato babura.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari