Labarin Sojojin Najeriya
Ministan tsaron Najeriya, Muhammad Badaru, ya bayyana irin yadda rundunar sojojin Najeriya ke ci gaba da samun galaba kan masu tada ƙayar baya a faɗin kasar nan.
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Katsina dake Arewa maso Yammacin kasar ta bayyana cewa dakarunta sun kashe wani kasurgumin dan ta'adda mai suna Maikusa.
Akalla mutane uku ne suka mutu a wasu tagwayen hare-hare da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP da kai wa a karamar hukumar Damboa da ke jihar Borno.
Jama'a sun yi zanga-zanga a garin Goningora da ke karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna, sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai masu a daren Laraba.
Rundunar sojojin Najeriya ta Operation Hadarin Daji (OPHD) ta sanar da samu nasara kan yadda ta'addan da suka addabi jihar Zamfara da ke shiyyar Arewa maso Yamma.
Dakarun Operation Safe Haven (OPSH) guda takwas sun ki amincewa da karbar cin hancin naira miliyan 1.5 daga wasu da ake zargin barayin shanu ne a Filato.
An kaddamar da wata kotun soji a jihar Plateau wacce za ta saurari shari'ar da ake yi wa wasu sojoji 17 kan zargin sayar da makamainda wasu laifukan.
Ana ta yawo da labarai cewa an ankarar da sojoji a kan shirin kifar da gwamnatin tarayya. Ministan labarai ya ja kunnen masu yada irin labaran nan na bogi.
Jami’an tsaro sun mamaye babbar kasuwar kayayyakin masarufi ta Yankalli da ke a jihar Filato bayan wani yunkurin 'yan daba na satar kayan abinci a ranar Juma'a.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari