Kwara
Jami’ar jihar Kwara ta kori dalibai 175 bisa laifuffukan da suka hada da satar jarrabawa, cin zarafi, damfara, shiga haramtattun kungiyoyi da mallakar bindiga.
Hukumar NSCDC ta kama wani mutum mai suna Ganiyu Yusuf Olalekan da ya karbi kudi N4.5m domin samar da kujerun Hajji guda uku ga Ibrahim Mustapha.
Rundunar sojin Najeriya ta kwato makamai a hannun yan ta'adda a jihohin Imo da Kwara. Rundunar ta yi nasarar cafke wasu manyan yan bindiga a jihohin yayin farmakin.
Hukumar kwastam ta kasa ta bayyana nasarar tattara kudin shiga ga gwamnatin Najeriya da yawansu ya kai N10bn a cikin watanni biyar, sannan an kama haramtattun kaya.
Gwamnatin tarayya ta bijiro da wasu manyan ayyuka da domin rage radadin da 'yan Najeriya ke ji. Ayyukan na karkashin gagarumin aikin gine-gine da tallafawa yan kasa.
Yayin da ake dambarwa kan sarautar Kano, Kwamishinan 'yan sanda a jihar, Salman Garba ya magantu kan yadda zai yi aiki a jihar duk da rigimar sarauta.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya jajantawa tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki kan rasuwar mahaifiyarsa a jiya Talata.
Hukumar kiyaye haɗurra FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 19 daga cikinn 25 sakamakom haɗarin motar da ya rutsa su a kan titin Jebba a jihar Kwara.
Hukumar alhazan jihar Kwara ta tabbatar da rasuwar karin mahajjata daga jihar guda biyu, Salman Muhammad Alade da Ayishat Shuaib Ologele bayan fama da jinya.
Kwara
Samu kari