Kwara
MURIC ta zargi rundunar yan sanda da yin sanya kan batun kisan wani dalibi, Habeeb Idris, na makarantar Baptist, da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara.
Gwamnatin Buhari ta ce babu illa ga mata su dinga sanya Hijabi matukar hakan ba zai cutar da wasu 'yan kasa ba. Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a wnai taron.
Mamallakin makarantar Markaz Arabic and Islamic Training Institute da ke Agege a Legas, Sheikh Habeeb Abdullahi Al-Ilory, ya yanke jiki ya fadi yana wa'azi.
Kungiyar Musulmai masu aikin jarida MMPN, reshen jihar Kwara, sun yi Alla-wadai da rikicin da ya biyo bayan hana dalibai mata sanya Hijabi a makarantar Oyun.
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN reshen Jihar Kwara jiya ta jajirce akan cewa ba za ta taba barin amfani da hijabai a makarantun ta da ke jihar ba, The Nation
Wasu mutane sun jikkata ranar Alhamis yayin zanga-zangan iyaye kan hana 'yayansu mata sanya Hijabi a makarantar Oyun Baptist High School, Ijagbo, karamar hukuma
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, reshen Jihar Kwara ta musanta amincewa da amfani da hijabi ga dalibai mata a makarantun kiristocin da ke jihar inda tace gw
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta amince mata musulmi a jihar da su ci gaba da sanya hijabi a makarantun gwamnati biyo bayan rikicin da aka yi a baya-bayan nan.
Gwamnatin jihar Kwara ta haramta baran titi a fadin birnin jihar Ilori, Kwamishanar raya gari, . Abosede Aremu, ta bayyana hakan a zaman da masu ruwa da tsaki.
Kwara
Samu kari