Kwankwasiyya
Jam'iyyar NNPP ta tabo batun dakatarwar da aka yi wa sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Sanata Kawu Sumaila da wasu 'yan majalisar wakilai guda uku a Kano.
Yan Majalisa 4 da jam'iyyar NNPP ta ce ta dakatar da su a Kano sun yi martani mai zafi, sun ce Kwankwaso ke juya komai a jam'iyyar kamar wata kadararsa.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo ya karɓi masu sauya sheƙa sama da 1,500 daga mazaɓu daban-daban na ƙaramar hukumarsa yau Litinin.
Dan majalisa mai wakiltar Rano, Kibiya da Bunkure a majalisar wakilai, Kabiru Alhassan Rurum ya yi watsi da dakatarwar da aka yi masa daga jam'iyyar NNPP.
Jam'iyyar NNPP a Kano ta zargi Sanata Kawu Sumaila da, Abdullahi Sani Rogo, Alhaji Alhassan Rurum, Aliyu Madakin gini da wani guda daga da cin dunduniyar jam'iyya.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya nuna cewa wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano na shirin komawa APC.
Jagoran NNPP na ƙasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa yana da ƙwarin guiwar cewa jam'iyyarsa ce za ta samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Shahararren dan wasan kwaiwayo a Kano, Mustapha Naburaska ya ce zai ci gaba da mutunta Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da Abba Kabir Yusuf duk da ya bar jam'iyya.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta bayyana cewa duk da kamun kafa da ta samu labarin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya na yi, ba ta ta bari ya dawo cikinta ba.
Kwankwasiyya
Samu kari