Kwankwasiyya
Ofishin mataimakin gwamnan Kano ya tabbatar da cewa an kama direba da ake zargi da satar motar Hilux a gidan gwamnatin Kano, ya fara bada hadin kai.
Dan majalisar wakilai na Kano Municipal, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya sanar da fita daga NNPP. Ya bayyana cewa rikicin cikin gida ne ya sanya shi daukar matakin.
A karon farko tun bayan gudanar da zaɓen 2023 a Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun hadu a jihar.
Tsagin jam'iyyar NNPP ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da cin amanar jam'iyya yayin da manyan 'yan siyasar NNPP ke komawa APC da PDP a fadin Najeriya.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da fita daga NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC a Kano tare da goyon bayan Tinubu.
'Yan sanda sun tsare wasu matasa biyu yan NNPP bisa zargin taba kimar shugaban karamar hukumar Tofa, Hon. Yakubu Ibrahim Addis a shafin Facebook.
Tafiyar Kwankwasiyya ta samu karuwa da wasu mambobin APC akalla 100 a yankin karamar hukumar Kibiya, suka sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a Kano.
A labarai nan, za a ji cewa mutanen Kwankwasiyya akalla 1000 suka bayyana cewa ba za su iya ci gaba da zama a NNPP ba bayan sun hango alheri a APC.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya nuna damuwa kan maganganun Donald Trump game da Najeriya bayan zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Kwankwasiyya
Samu kari