Kiwon Lafiya
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nada sabbin shugabanni guda biyu da za su ja ragamar ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a ta tarayya.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya mika kyautar asibiti sukutum ga coci don samun kulawa na musamman da kuma tausaya wa marasa lafiya da kula da shi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar bazata a ɗaya daga cikin manyan tsofaffin asibitocin da ke jihar, inda ya rabawa majinyata N20,000.
Gwamnatin Tarayya na duba yiyuwar dawo da sanya takunkumi don dakile yaduwar cutar mashako ta da addabi jihohi 19 a fadin kasar Najeriya baki daya.
Ma'aikatar harkokin yawon buɗe ido a Najeriya ta musanta rahoton da ke yawo cewa minista, Lola Ade-John, tana kwance a Asibiti ne bisa zargin ta ci guba.
Gwamnatin jihar Ogun ta yi gargadi mai kama hankali bayan samun bullar cutar kwalara a karamar hukumar Ijebu ta Arewa a jihar, ta ba da shawarar kai rahoton asibiti.
Wata babbar mota ta murkushe wata mata mai ciki da raunata danta mai shekaru biyu a cikin kasuwa da ke jihar Ogun, motar ta kutsa cikin kasuwa bayan birki ya balle.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya dawo gids Najeriya daga ƙasar Jamus bayan fama da jinya ta tsawon watanni, matarsa ta tabbatar da labarin a shafinta.
Jimami yayin da hatsarin mota ya yi ajalin wasu mutane shida a kan hanyar Akure zuwa Owo da ke jihar Ondo, hukumar FRSC ta kwashi gawarwakin zuwa asibitin jihar
Kiwon Lafiya
Samu kari