Jihar Kebbi
Wani Alhaji daga Kebbi ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a birnin Makka na kasar Saudiyya. An yi sallar jana’izarsa a masallacin Harami (Ka’aba).
Wata maniyyaciya daga jihar Kebbi ta rasu a birnin Makka da ke kasar Saudiyya a ranar Asabar 25 ga watan Mayu bayan ta sha fama da gajeruwar jinya na wani lokaci.
Sanata Garba Maidoki ya yi iƙirarin cewa a kowane wata Gwamna Nasiru Idiris na bai wa sojoji N500m domin su yi aikin tabbatar da tsaron al'umma a faɗin Kebbi.
Ministan kasafi da tsare-tsare a Najeriya, Atiku Bagudu ya fito fili ya ba ƴan kasar hakuri kan halin kunci da ake ciki inda ya kare matakan da Bola Tinubu ke dauka.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi izinin majalisa kan biyan jihohin Kebbi da Nasarawa N24.6b bayan karbar filayen jiragen samarsu da gwamnatin tarayya ta yi.
Gwamna Nasir Idris na jihar Ƙebbi ya shaida tashin tawagar alhazan farko da suka bar Najeriya zuwa Madinah a ƙasar Saudiyya domin gudanar da hajjin bana 2024.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce Bola Tinubu ya tallafa da makudan kudi har N90bn a harkokin aikin hajji saboda tsadar kujera a bana.
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan namijin kokari da ta yi wurin cire tallafin mai da ya kamata a cire tsawon shekaru.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya nada tsohon gwamnan jihar, Sa'idu Dakingari a matsayin Amirul Hajji na wannan shekara domin jigilar mahajjata.
Jihar Kebbi
Samu kari