Karatun Ilimi
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin, Abba Kabir, ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu a fadin jihar. Ta bukaci masu makarantun da su sabunta lasisinsu.
Musa Isa Salmanu, mahaifin Isa Salmanu da ya samu sakamako mafi kyau (A1) guda 9 a dukkan darusan da ya dauka ya bayyana irin gudumawar da ya bayar ga yaron.
Sanatan Kano ya tallafawa yara 200 da kudin makaranta a sakamakon karin kudin jami’a. Rufai Hanga ya dauki dawainiyarsu ne domin ganin yadda aka kara kudi.
Dalibar da ke aji 4 a Jami’ar UI, Orire Agbaje ta samu shiga kwamitin farfado da tattalin arzikin Najeriya.Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da kwamitinsu ne a jita.
Mai martaba sarkin Zazzau, Ahmad Bamalli, ya yi kira ga iyaye da su yi ƙoƙarin tura 'ya'yansu mata domin su yi karatu a bangaren aikin likitanci. Ya bayyana.
Gwamna Abba Kabir ya bayyana cewa gwamnatinsa na bukatar Naira biliyan shida don samar da kujerun zama a makarantun firamare da sakandare don inganta ilimi.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da samar da motocin Bas a manyan makarantun gaba da sakandire a sassan ƙasar nan domin tallafawa ɗalibai.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gargadi makarantun gaba da sakandare kan karbar kudade ba tare da dalili ba ganin yadda ake cikin matsin tattalin arziki.
Ana kyautata zaton Bola Tinubu zai yi aiki da kwararru wajen gudanar da mulkinsa. Ya zabi wasu manyan sanannun masu ilimi da gogewan da ya kamat ku sani a kai.
Karatun Ilimi
Samu kari