Karatun Ilimi
Badamasi Lawal, kwamishinan ilimi na Katsina, ya ce dalibai mata sunnuna kwazo fiye da maza a jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma WASSCE a 2021.
Gwamnatin Kano ta siya gidan marigayi Dr Yusuf Maimata-Sule, tsohon jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, don kafa cibiyar Demokradiyya da Gidan Tarihi.
Hotunan makarantar sakandare a Bauchi mai suna Kwalejin koyar da ilimin addinin Islama ta Yakubun Bauchi mai dalibai sama da 1500 amma babu bencina ko bandaki.
A bidiyon budurwar, tace tana da digiri kuma tana bukatar kudi don yin rayuwa mai kyau. Ta sanar da yacca ake biyanta N25,000 a wata lokacin da take koyarwa.
Hukumar jami’ar jihar Imo a ranar Litinin ta janye daga yajin aikin wata 7 da Kungiyar Malamai na jami’o’in Najeriya suka fada tare da sanar da bude jami’ar.
Gwamnatin Jihar Kano, a yammacin ranar Talata, ta yi taro da mambobin kungiyan ASUU na jami'o'in jiha guda biyu suna neman a dakatar da yajin aiki. Rahatanni n
Kwamitin rikon kwarya na majalisar wakilai kan ilimi a ranar Talata ya ja kunne gwamnonin kasar nan da su fifita ilimi ko kuma su shirya fuskantar kalubale.
Wata matashiyar da ta kammala karatunta na digiri ta ba da mamaki a kafar sada zumunta yayin da dauki hoto a gaban wata bukka da tace gidansu ne, ga dai magana.
Wata yarinya mai shekaru 13 mai suna Zuwaira Ahmed dake kauyen Kagara dake karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina ta haddace tare da rubuta Qur'ani cikakke.
Karatun Ilimi
Samu kari