Kannywood
Jami'an hukumar yan sandan farin kaya, DSS, sun kama mawakin Hausa, Sarfilu Umar Zarewa wanda aka fi sani da Sufin Zamani. Kungiyar masu fina-finai ta MOPPAN ce
Tsohuwar jarumar masa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mata a wajen Yerima Shettima, Fati M Ladan, ta samu karuwar diya mace a gidan aurenta.
An daura aure tsakanin mawaki kuma jarumin Kannywood, Shu'aibu Ahmed Idris, wanda aka fi sani da Lilin Baba da kyakkyawar amaryarsa kuma jaruma Ummi Rahab.
Shahararren dan wasan nan na Hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya cika shekaru da auren amaryarsa, Safiya Chalawa, a ranar Alhamis, 26 ga watan Mayu.
Fitaccen mawaƙin siyasar nan kuma ɗan a mutun shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya share tantama game da manƴfa da inda kungiyar 13- 13 ta dosa a ƙasar nan.
Fitacciyar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso, ta bayyana kudirinta na son takarar kujerar sanata ta jaharta Kano a babban zaben 2023 mai zuwa.
Olubankole Wellington ko kuma Banky W kamar yadda aka fi saninsa ya shigo PDP. Tauraron Mawakin Najeriya ya shiga siyasa, Bukola Saraki ya karbe shi a Legas.
Manyan jaruman masana'artar shirya fina-finan Hausa sun goyi bayan hukuncin kungiyar MOPPAN na kauracewa taron karrama yan fim na 'Zuma' da ke gudana a Abuja.
Shahararren mawakin nan na Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin Waka ya yi bikin karamar sallah tare da iyalinsa. An gano shi tare da yaransa mata 2 da namiji daya.
Kannywood
Samu kari