Kannywood
Naziru ya ce cikin masu zagin almajiranci wasu ko cikakkiyar Fatiha ba za su iya kawowa ba amma suke zagin wadanda a cikinsu harda wanda ya rubuta Al-Kur'ani.
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Hausa ta Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta yi kira ga iyaye masu haihuwar 'ya'ya ba tare da kula da su ba da su guji yin haka.
Idan ana maganar masana'antar Kannywood toh dole a ambaci sunayen Ali Nuhu, Sani Danja, Yakubu Muhammad da Baballe Hayatu domin sun taka rawa wajen kafuwarta.
Kowa yana yin aure ne don ya zauna har abada, amma bayan wani lokaci ana samu matsaloli iri-iri wadanda suke kawo cikas a auratayyar. Ana samun mutuwar aure a w
Ba za a bayar da tarihin Kannywood ba tare da an ambaci sunayen wasu tsoffin jarumai mata da suka zamo madubin dubawa ga masu kallo a farkon kafa kamfanin ba.
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa ya auri wata Baturiya mai suna Sarah bayan Fati Mohammad.
Kyawawan hotunan fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, yayin da ta ziyarci garin Makka domin yin Umrah sun bayyana. Ta bayyana addu'a daya da take yi.
Musa Muhammad Abdullahi, da aka fi sani da Baba Musa, tsohon jarumi ne da ya fara fitowa a fina-finai tun kafin a kafa Kannywood kuma a yanzu yana cikin taurari
Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya ce sun taba soyayya da tsohuwar jarumar masana’antar, Fati Muhammad a shekarun baya har magana ta yi nisa amma bai yiwu ba.
Kannywood
Samu kari