Jihar Kaduna
Bayan rasuwar Galadiman Kano a jiya Talata 1 ga watan Afrilun 2025, tsohon Shugaba Buhari ya bayyana jimaminsa kan rashin dattijon wanda ke da matsayi mai daraja.
Bayan zarge-zargen Ɗan Bello kan Sheikh Bala Lau, Malam Alkali Abubakar Salihu Zaria ya gargadi matashin kan kalamansa inda ce dole za su dauki mataki.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nuna damuwa kan kwacewa mutsne filayensu. Ya gargadi masu rike da sarautun gargajiya da su guji yin hakan.
Bayan Nasir El-Rufai ya bar APC zuwa SDP, jam'iyyar reshen jihar Kaduna ta bayyana cewa tsohon gwamna ba mambanta ba ne inda ta ba shi shawara da sauran al'umma.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta shirya daukar ma'aikatan lafiya. Gwamnatin za ta kuma inganta cibiyoyin lafiya a jihar.
Tsofaffin ƴan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PRP sun bi sahun tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, sun koma SDP domin ceto Najeriya.
Shugaban mata ta jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman ta caccaki tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai kan matakin da ya dauka na komawa SDP.
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli, ya shawarci magidanta masu karamin karfi da ka da su auri mace fiye da daya domin sauke nauyin da ke kansu.
Hukumar tattara kuɗin shiga ta jihar Kaduna ta karyata kalaman tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i da ke bayyana adadin kuɗin da KADIRS ta ke samu a lokacinsa.
Jihar Kaduna
Samu kari