Jihar Kano
Sanatta Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana abin da yasa ya gagari masu a ciki da wajen Kano da masu kambun baka yayin ganwa da shugabannin ALGON a Kano.
Gwamna Abba Yusuf ya ce babu wanda zai iya raba shi da jagoransa Rabiu Musa Kwankwaso, yayin da aka yi bikin murnar cikar Kwankwaso shekaru 69 a Kano.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce babu wanda zai iya rusa tarihin Kano, wanda aka gina bisa ilimi, kasuwanci da kwarewa inda ya ba al'mma shawara.
Fitaccen malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Ibrahim Aliyu, ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya dakatar da gangamin Yaumul Rasul a jihar Kano.
Kamfain sadarwa na MTN zai katse sabis a wasu yankuna na Kano, Adamawa da Borno na wasu lokuta a ranar Asabar, 25 ga Oktoban 2025 domin yin wani gyara.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kafa tubalin gina jami’ar likitanci a Kwankwaso, Madobi, domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta 69.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yaba wa Rabi Kwankwaso yayin murnar cikarsa shekara 69 da haihuwa. Ya ce Kwankwasiyya na nan daram a Kano.
NBA ta soki hukuncin kotun Kano da ta tilasta wa masu TikTok Idris Mai Wushirya da Basira Yar Guda aure, ta ce hakan ya sabawa tsarin mulki kuma cin zarafi ne.
Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar ya tabbatar da rasuwar na'ibin masallacin Al-Furqan Kano, Malam Aminu Adam, ya ce za a yi jana'izarsa da safiyar yau Talata.
Jihar Kano
Samu kari