Jihar Kano
Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane hudu da suka kashe Rilwanu Ilyasu a shekara ta 2016 wanda aka shafe shekaru ana yi.
Manyan kusoshin APC da suka hada da shugaban jam'iyyar Nentawe Yilwatda, Abdullahi, Ganduje da Sanata sun halarci sauya shekar 'yan majalisar NNPP zuwa APC.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta gamu da koma baya bayan wasu daga cikin mambobinta sun fice daga cikinta. Tsofaffin 'yan APC din sun koma NNPP.
Ofishin mataimakin gwamnan Kano ya tabbatar da cewa an kama direba da ake zargi da satar motar Hilux a gidan gwamnatin Kano, ya fara bada hadin kai.
Bayan matsin lamba a Katsina, rashin matakan tsaro mai karfi a Kano da sulhu da 'yan ta'adda na cikin dalilai 3 da ke sa 'yan bindiga kara kaimi wajen kai hari Kano.
Dan majalisar wakilai na Kano Municipal, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya sanar da fita daga NNPP. Ya bayyana cewa rikicin cikin gida ne ya sanya shi daukar matakin.
Shahararren lauya a Arewacin Najeriya, Abba Hikima ya goyi bayan matashin sojan da ya samu sabani da Ministan Abuja, Nyesom Wike, yana cewa bai aikata laifi ba.
A labarin nan, za a ji cewa wani mutumi ya yi karfin hali, inda ya shiga gidan gwamantin Kano, sannan ya dauke daya daga cikin motocin rakiyar mataimakin gwamna.
A karon farko tun bayan gudanar da zaɓen 2023 a Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun hadu a jihar.
Jihar Kano
Samu kari