Jihar Kano
Yayin da ake rade-radin rasuwar mahaifiyar mawaki Rarara, jaruma Aisha Humairah ta karyata labarin inda ta roki mutane da su bar yada jita-jita babu dalili.
Alkalin babbar otun tarayya da ke zamanta a Abuja, Simon Ambode ya yi ikirarin zai iya daure daraktan yada labaran gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Fitaccen dan TikTok a Arewacin Najeriya, Al'ameen G-Fresh ya yi martani kan maganganun da Sadiya Haruna ta yi inda ta bankada sirrin aurensu baki daya.
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Yusuf bisa kokarin da yake yi na kula da ‘yan fansho a da mai da hankali kan ilimin yara mata.
Yayin da ake dambarwa kan sarautar Kano, lauyoyin da ke kare Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero sun janye daga shari'ar da ake yi kan wasu zarge-zarge.
Rundunar ta yi holin matasa akalla 149 da aka kamo daga cikin loko da dakunan Kano a tsakanin kwanaki 10 da fara aikin sabon kwamishinan yan sanda.
Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi za ta gudanar da zakiri na shekara a fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa a gobe Juma'a 5 ga watan Yulin 2024.
Babbar kotun tarayya ta umarci alkalan Kano guda biyu da su ajiye mukaman da gwamnatin Kano ta ba su na bincikar tsohon gwamna Abdullahi Ganduje.
Babbar kotun jihar Kano da ke sauraron shari'a kan rikicin masarautun Kano ta haramta lauyoyin da ke wakiltar bangarorin yin hira da manema labarai.
Jihar Kano
Samu kari