Jihar Kano
Jami'in tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya fadi ayyukan da ya kamata Abba Kabir Yusuf ya yi a Kano. Ya lissafa samar da ruwa da gyaran tituna.
Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da dasa bishiyoyi miliyan 3 a fadin jihar Kano domin inganta noma, yaki da zaizayar kasa da dumamar yanayi a fadin jihar Kano.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta ba da umarnin korar shugaban yaki da cin hanci a jihar, Muhuyi Magaji Rimingado saboda saba umarnin kotu.
Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan kudurin dokar samar da hukumar raya yankin Arewa maso Yamma. NWDC ita ce irinta ta uku a Najeriya.
Kungiyar matasa a Kano ta bayyana cewa ta na kan matsayarta na shiga zanga-zanga matukar gwamnatin tarayya ta ba dauki matakin kawo sauki ga talaka ba.
Wata mata ta yi zargin cewa shugaban jam'iyyar NNPP, na karamar hukumar Dawakin Tofa, ya yiwa wata mata dukan tsiya a gidan gwamnatin jihar Kano.
Babbar Kotun jihar Kano ta yi zama kan shari'ar da Sanata Rabiu Kwankwaso da wasu mutane bakwai ke karar hukumar EFCC kan take hakkinsu na 'yan kasa.
Kungiyar kula da lafiya ta SFH ta gudanar da taro a jihar Kano inda ta bayyana yadda tarin fuka ya yawaitata a tsakanin yara kanana. Kungiyar ta yi kira ga gwamnati.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta tabbatar da cafke wani da ake zargin kasurgumin ɗan garkuwa da mutane ne a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu.
Jihar Kano
Samu kari