Jihar Kano
Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarin gina gidaje kyauta a dukkan kananan hukumomin Kano ga wadanda suka shiga ambaliyar ruwa. Abba ya ce hakan zai rage radadi.
A wannan labarin za ku ji yadda aka gano masu sayen kayayyaki a kasashen waje sun yi watsi da kayan abinci da aka kai masu daga Najeriya saboda algus.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rusa shugabannin riko na kananan hukumomi 44 da ke jihar. Ya nuna godiyarsa gare su kan gudunmawar da suka ba da.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da Abubakar Kurna, wanda ake zargin ya kashe matar da zai aura, Naja'atu Ahmad, kotuɓta bada umarnin kulle shi.
Kotun majistare a jihar Kano ta sake tasa keyar matashin dan jarida zuwa gidan gyaran hali na Kurmawa kan zargin cin mutuncin Gwamna Abba Kabir da Sanusi II.
Rikicin cikin gida a jam'iyyar NNPP ya kara ƙamari yayin ake zargin wasu jita-jiganta a jihohi biyar da yi mata zangon-kasa inda ta kaddamar da fara bincikensu.
Kwamitin da aka kafa domin sa ido kan rabon tallafin shinkafa a Kano ya ce jihar ta samu tirela 19 daga gwamnatin tarayya kuma an gama tsarin rabawa talakawa.
Yan kasuwar Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabon Gari a Kano sun yi korafi kan tilasta masu biyan makudan kudade da jami'an kwastam ke yi.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya nuna alhininsa kan ambaliyar ruwan da ta auku a jihar Borno. Ya yi addu'ar Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu.
Jihar Kano
Samu kari