Jarumar Fim

Mata 10 da su ka fi kowa baiwar farin jini a Duniya
Mata 10 da su ka fi kowa baiwar farin jini a Duniya
Siyasa
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji jerin shararrun matan da aka fi kauna a Duniya. Michelle Obama na cikin matan da su ka fi yawan masoya. Kwanaki mun kawo maku jerin mutanen da su ka fi farin jini a Duniya inda ku ka ji sunaye irin su Mai gidan ta Obama.