Jarumar Fim
Shonisani Masutha budurwa ce 'yar asalin kasar Afirka ta kudu daga Limpopo. Ta kafa tarihin zama 'yar wasan kwaikwayo baka ta farko da ta fara bayyana a fim din Indiya mai dogon zango. Kamar yadda Glamour.co.za ta bayyana...
Son a sani ya sa Madonna Louise Ciccone ta gana da Uban sabon Saurayinta, Ahlamalik Williams. Madonna ta girmi Abokin soyayyarta da shekaru kusan 40.
Jaruma Sadiya Kabala a wannan shekarar ta samu zuwa Umara kasa mai tsarki kamar yadda ta saba. Wannan ba karonta na farko bane da taje kasa mai tsarkin. Bayan kammala Umararta, bata yi kasa a guiwa ba ta zarce Dubai inda...
Awata tattaunawa da tayi da gidan rediyon freedom, Jarumar mai tasowa Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya ta cikin shirin kwana casa’in, ta amsa wasu muhimman tambayoyi da suka shafi harkar sana’arta da kuma rayuwarta...
Zulaihat Ibraheem jaruma ce da aka fi sani da ZPreety. Jaruma ce da bata dade da shigowa masana’antar Kannywood ba amma ta samu daukaka mai tarin yawa. Ba a fim kadai ta tsaya ba, ta kasance tana yin gajerun bidiyon ban dariya...
A ranar Laraba 18 ga watan Disamba ne wata ma’aikaciyar gidan talabijin mai suna Juliet Mgborukwe ta yi bikin murnar rabuwa da mijinta mai suna Chima Ojukwu. Ganin wannan bikin murnar ne yasa tsohon mijin nata din ya wallafa...
A ranar 10 ga watan Disamba ne jaruma Rahama Sadau ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta. A hakan ne kuma ta bude sabon katafaren gidan cin abinci, wajen kwalliya, wajen gyaran jiki, wajen gyaran kai da kuma wajen shan Shisha...
Wani karamin Kotun Majistare da ke Garin Legas, ya bada umarni a cafko masa wani Mawakin da ake kira Naira Marley. Ana zarginsu da laifin satar wayar salula da wata mota.
A cikin makon nan ne dai wasu hotuna suka bayyana na fitacciyar jaruma wacce take cin lokacin ta a yanzu wato Rahama Sadau, inda ta bayyana ita da wannan mawakin da suka yi waka kwanakin baya da tayi sanadiyyar dakatar da ita a...
Jarumar Fim
Samu kari