Jarumar Fim
Wata ‘yar wasan kwaikwayo mai suna Anita Joseph wacce ta yi aure a ranar masoya ta duniya ta ba ‘yan mata shawara a kan su daina auren masu kudi. Su auri talaka wanda zasu yi kudin tare...
Hamisha Daryani Ahuja 'yar kasuwa ce a kasar India wacce ta koma sana'ar fim. Ta saki fim dinta na farko mai suna 'Namaste Wahala'. 'Namaste Wahala' fim ne wanda babu dadewa zai fito kuma ya samu umarnin Hamisha Daryani Ahuja...
Ana zargin wani Mai gidan haya da lalata da Mai dakin Mawakin Najeriya Eedris Abdulkareem. Jami’an tsaro sun cafke Abdul-Kareem bayan an zarge shi da laifin duka.
Ashe 99% na ‘Yan wasan Nollywood da karuwanci su ke samun kudi. Wani Tauraro ya ce ‘Yan wasan kwaikwayo su ka san samu kudinsu ne ta hanyar bin zama a kasar waje.
Sananniyar jaruma Hadiza Muhammad Sani wacce aka fi sani da Hadiza Kabara ta ce har yanzu ba ta yi bankwana da masana'antar Kannywood ba. Jarumar ta sanar da hakan ne a lokacin tattaunawarta da mujallar fim ta Fim Magazine...
Rahama Sadau ta shirya tafiya inda ta kwashi ‘yan uwanta mata gaba dayansu harda dan uwanta Abba Sadau wanda shi kadai ne namiji a cikinsu inda suka yi hoto kuma ta wallafa shi a shafinta tare da cewa masoyanta su canki inda suka.
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa mai suna Rashida Lobbo ta zanta da fim magazine bayan da tayi shekara daya ba a ji duriyarta ba a masana'antar...
Safiya Umar Chalawa, matar fitaccen jarumi Adam A. Zango tayi wani rubutu a shafinta na Instagram wanda ya ja hankalin mutane game da rashin lafiyar kawar ta jaruma Zee Preety...
Sai dai, fitaccen mai ilimin kimiyya a kasar Japan, Dakta Okuda, ya sha banban da masu irin wancan tunani bayan ya rungumi addinin Musulunci tare da bayyana cewa ba zai iya rayuwa ba sai a kan tafarkin Mahalicci. A cewar Dakta Oku
Jarumar Fim
Samu kari