Malamin addinin Musulunci
Wasu na cewa an ba malaman musulunci N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Amma mun gano babu kanshin gaskiya a zargin cewa malaman musulunci sun karbi kudi.
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
Ana zargin an ba malamai N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Sheikh Mansur Sokoto ya tanka masu cewa gwamnatin Bola Tinubu ta ba malamai kudi.
Malamin Musulunci a jihar Sokoto, Murtala Bello Asada ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu da masu kushe zanga-zanga tare da kiran kawo karshen mulkinsa.
Biyo bayan magana da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi a kan tsige Sanata Ali Ndume, matasa sunyi martani mai zafi kan lamarin inda suka bukaci yin zanga zanga.
Wasu Malamai akalla 70 daga jihohin Arewa maso Yamma sun taru a Kaduna, sun roki Allah SWT ya kawo karshen matsalolin tsaron da suka addabi yankin.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bukaci dawo da darussan addini a makarantu domin daidaita tunanin jama'a.
Sakataren kungiyar Izala, Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe ya yi kira ga matasa su kauracewa duk wata zanga-zanga da ka iya kawo tashin yamutsi a ƙasa.
Wani malamin addinin Musulunci a jihar Bauchi, Dakta Aliyu Muhammad Sani ya bayyana abin da ya kai malamai fadar shugaban kasa a makon da ya wuce.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari