Malamin addinin Musulunci
Kasar Saudiyya ta fitar da sanarwa kan duba watan Ramadan na azumin 2025. Ta ce akwai gajimare a wasu yankuna yayin da ake jiran sanarwa ta karshe.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci ƴan kasuwa su guje ɓoye kayan abinci, sannan su tausaya su rage farashinsu da azumi.
Shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Izala ya Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ja hankalin musulmi su tuna da dailin wajabta masu azumin Ramadan.
'Yan kasuwa dake cinikayya a kasuwanni da dama a Kano sun shaida wa Legit cewa akwai alamun saukin farashin kaya da ake samu a yanzu daga Allah ne kawai.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya rabawa malamai da limamai da ladabai tallafin maƙudan kudi da buhunan masara domin su shirya zuwan watan Ramadan.
kwamitin ganin wata a fadar sarkin Musulmi ya yi karin haske kan matakan da suke bi wajen tantance labarai da suke samu. Masana taurari sun fadi ranar ganin wata
Babbar Kotun Tarayya a Lagos ta yi zama kan rikici da ake yi game da wa'azin watan Ramadan a masallacin jihar inda ta bukaci zaman lafiya da bin doka.
Fadar mai alfarma sarkin Musulmi ta sanar da fara duba watan azumin Ramadan na 2025. Idan aka ga wata za a fara azumin 2025 ne ranar Asabar mai zuwa.
Ana saura kwananki kadan a fara gudanar da azumin watan Ramadan, Legit Hausa ta binciko muku wasu hanyoyi da za su taimakawa Musulmi ya kasance cikin lafiya.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari