INEC
Danbazau ya fadi haka ne a lokacin da yake gabatar da wata takarda mai taken, “2023 Politics: National Security and Nigeria’s Stability” mai tsokaci game da
INEC ba ta san da labarin ba ta san da zaman Ahmad Ibrahim Lawan da Godswill Akpabio. A karshe dai jam’iyyar ta rasa shiga takarar Sanata a Yobe da Akwa Ibom.
Mohammed Abacha, dan shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha ya shigar da hukumar zabe mai zaman kanta, INEC da Jam'iyyar PDP kara a kotu.
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Rivers ya nesanta kansa daga ƙarar da aka rahoto cewa an shigar a kotu na neman soke Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban k
Watakila dole a hakura zaben 2023 a shiyyoyin Arewa saboda matsalar rashin tsaro. Shugaban cibiyar CEDDERT ya bayyana haka da ya gabatar da laccaa dazu nan.
Bayan ƙarewar wa'adin da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta ware, alƙaluma sun nuna yadda mutane suka ba da haɗin kai suka fito rijista daga kowane yanki
Wasu ’yan daba sun kai farmaki cocin St. Bridget Catholic da ke ljesha, Surulere Legas, tare da kwashe injinan jami’an INEC da ke aikin rajistar PVC da ake.
Za a fahimci wa’adin rajistar katin zabe ya zo karshe, Kudu sun sha gaban ‘Yan Arewa. A wadanda suka yi rajista a 2019, Arewa ne a kan gaba, yanzu abin ya canza
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada sabbin kwamishinoni zabe na jihohi, RECs, a Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, rahoton Leadership. Biyo bayan hakan, Shugaba B
INEC
Samu kari