INEC
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun sace wani jami'in hukumar zabe ta kasa a jihar Akwa Ibom. Majiyarmu NAIJ.com ta samu rahoton cewa an sace jami'in ne a ranar Talatar nan data gabata a kusa da wata...
A ranar Larabar nan ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya wato EFCC, ta gurfanar da tsofaffin manyan jami'an hukumar zabe ta kasa reshen jihar Enugu. Amadi Simon da Nathan Owhor Oviri a gaban mai shari'a A. M Liman..
Za ku ji cewa Hukumar zabe na INEC na nema a rika muhawara kafin ayi zabe a Najeriya. Tsohon Mataimakin Shugaban kasa kuma mai shirin neman takara a 2019 Atiku Abubakar kuwa yace hakan zai sa a gane ‘Dan takarar da ya shirya.
Gwamna Ganduje ya nada Attahiru Jega wani babban mukami a wata cibiya a Kano. Daga cikin wadanda za su taimaka masa akwai Mamman Nasir, Alhaji Bashir Tofa, Farfesa Mustapha Isa Ahmad, Farfesa Shehu Musa Alhaji Farfesa Sule Bello.
Kwanan nan mu ka samu labari cewa kwamitin kula da harkar zabe na INEC a Majalisar Dattawa za ta binciki Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello game da zargin da ke kan sa na yin rajistar katin zabe har fiye da sau daya.
Sanata Dino Melaye ya zura Kotu domin hana a kore sa daga Majalisa; INEC tace ba abin da ya dame ta don kuwa ba ta ma san da maganar wata Kotu ba a yanzu.
Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris ya kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan rikicin zaben jihar Rivers da ke kudancin kasar.
Shugaban majalisar datawan, Bukola Saraki ya karanta wasikun 2 a zaman majalisar da suka domin tabbatar da kwamishinonin INEC 6