India
Indiya -Hukumomi a kudancin Indiya sun bada umurnin rufe makarantu ranar Talata yayinda zanga-zanga ya barke kan hana dalibai mata Musulmai shiga aji da Hijabi.
Wata kafar intanet a kasar Indiya, ta jawo cece-kuce a duniya yayin da ta tallata yin gwanjon fitattun mata musulmai a kasar ciki har da Malama Yousufzai..
Yanzun nan muke samun labarin cewa, jirgin sama mai saukar ungulu ya fado, ya tarwatse da babban hafsan tsaron kasar Indiya. Ba dai bayyana ya jikkata ko ya mut
Wani dan sanda a kasar Indiya a karkashin CRPF, a ranar Litinin ya bude wa abokan aikinsa hudu wuta a tsakiyar jihar Chhattisgarh, inda ya kashe hudu ya kuma ra
Wasu sabbin ma'aurata , Amarya tare da angonta, sun ja hankalin mutane a kafafen sada zumunta kasancewar hanyar da suka bi wajen zuwa wurin ɗaura auren su.
India - Rahotanni daga ƙasar Indiya na nuni da cewa hukumomi a ƙasar sun damƙe ɗan shararren jarumin Bollywood, Shah Rukh Khan, wato Aryan Khan, kan wani zargi.
A kasar Indiya, wata kungiya ta yi wuf ta maka kamfanin Twitter a kotu bisa zargin shiga harkokinta da ba a gayyace ta ba. Ta ce twitter na shirin cutar da kasa
Wani saurayi dan shekara 27 ya fasa auren sahibarsa a ranar biki bayan iyalan amaryan sun gaza kammala abinci a Sukinda ranar Laraba, Guardian Ng ta ruwaito.
Firaministan India ya aikewa shugaba Buhari wasika da ke shawartarsa kan muhimmancin motsa jiki na Yoga. Ya ce irin wannan motsa jiki kan taimaka a yaki Korona.
India
Samu kari