Hajjin Bana
Likitocin hukumar jin dadin alhazan Kebbi sun yi wa Gwamna Nasir Idris gwajin lafiyar aikin hajji tare da matansa biyu, sakamako ya nuna ba su da matsala.
Kotun Tarayya a birnin Abuja ta ba da izinin tafiyar Umrah ga tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, duk da tuhumar almundahanar N80.2bn daga hukumar EFCC.
Wasu manyan jami'an hukumar alhazai ta kasa, NAHCON na son shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauke Sheikh Abdullahi Saleh Usman Pakistan a shugabanci.
Malam Haruna Bashir na jimami bayan hallaka iyalinsa a Kano, yayin da Abba Hikima ya tabbatar da gudunmawa da taimako, Hajiya ta biya masa kujerar Hajji da N200,000.
Hukumar Alhazai ta Kano ta duba masauki da sufuri a Makkah gabanin Hajjin 2026, domin tabbatar da tsari da kwanciyar hankali ga alhazan jihar Kano.
Hukumar Alhazan Najeriya watau NAHCON ta sanar da bude shafin daukar malaman lafiya da za su yi aikin hula da lafiyar mahajjata a aikin hajjin 2026.
Tsohon Gwamnan Ogun, Olusegun Osoba, ya bayyana dalilin da ya kawo ƙarshen tallafin aikin hajji da Umra, inda ya karkatar da kuɗin zuwa ilimi da kayan makarantu.
Yayin da ake shirin aikin Hajjin 2026, Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON ta fitar da ka'idoji da suka shafi tashi zuwa Saudiyya da lafiyar mahajjata.
Motar bas dauke da masu Umra ta yi karo da tankar mai a hanyar Madina. Masu Umara daga India 45 sun rasu a hadarin. Hukumomin India sun yi magana.
Hajjin Bana
Samu kari