Ahmad Lawan
A wani sabon cigaba da zai bawa yan Najeriya mamaki, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa shugaban majalisa Ahmad Lawan ya yi takara a zaben fidda gwani na Y
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana matsayanta kan rikici da ya barke kan tikitin takarar kujerar mazabar Yobe ta Arewa tsakanin Bashir Machina da Sana
Bashir Sheriff Machina ya sha alwashin ba zai fasa yin takarar Sanata a yankin Arewacin Yobe ba. Hon. Bashir Machina ya ce zai je kotu domin a ba shi tikitinsa.
Shugaban majalisar dattawaa, Ahmad Lawan, ya jajanta wa abokan aikinsa da suka kasa samun tikitin takara a karkashin jam'iyyun su a zabuksn 2023 masu zuwa.
Shugaba Muhammadu Buhari, a daren ranar Lahadi a Aso Rock ya gana da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, kuma ya yi wata ganawar daban da shugaban majalisar
A yanzu haka dai shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan yana wata ganawar sirri da shugabannin kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya da ke Abuja.
Bola Ahmed Tinubu ya taimakawa Ahmad Lawan a siyasa, wannan bai hana Sanatan yin takara da shi a zabe ba, hakan ta sa Tinubu ya gagara yin shiru da ya ci zabe.
APC ta dare kan yunkurin da ake yi na yin magudi a jerin sunayen deliget-deliget na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa da ke gudana a wannan rana.
Za a ji ainihin abin da ya sa Gwamnonin Arewa ba su goyon bayan Lawan ya zama Shugaban kasa. Amma wannan ra'ayi na Sanatan Abia, Orji Uzor Kalu ne ba kowa ba.
Ahmad Lawan
Samu kari