Gwagwalada Abuja
A yau, 12 ga watan Febrairu 2022, za'a gudanar da zaben kananan hukumomin birnin tarayya Abuja shida. Sabanin sauran jihohin Najeriya, hukumar INEC da kanta ke
Wani abun bakin ciki ya afku, inda aka tsinci gawar wasu iyalai su hudu a wani gidan gona a Anguwar da ke karamar hukumar Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.
Allah ya karbi rayuwar tsohon mataimakin shugaban jami'ar birnin tarayya Abuja, Farfesa Gidado Tahir, da daren Laraba, 12 ga Junairu, 2022. Jami'ar Abuja ta sa
An gurfanar da shugaban karamar hukuma a birnin tarayya Abuja kan zarginsa da karbar cin hanci daga hannun wani dan kwagila. Hukumar yaki da rashawa ta ICPC, ta
An samu labaran cewa mutum shida da yan bindiga suka sace a Jami'ar birnin tarayya Abuja sun samu kubuta. Wani ma'aikaci a jami'ar ya bayyana cewa an ganosu.
Rahoto ya nuna akwai farfesoshi guda biyu a cikin mutane shida da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jami'ar Abuja a safiyar ranar Talata, 2 ga watan Nuwamba.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari gidajen Malaman jami'ar Abuja (UniAbuja) cikin daren Talata, 2 ga watan Nuwamba 2021 kuma sun yi awon gaba da mutane.
Yan Najeriya sun yi korafi kan yadda layukan wayoyinsu na MTN suka daina aiki da yammacin ranar Lahadi, 9 ga watan Oktoba, 2021. Mutane da dama daga birnin tara
Abuja - Rundunar yan sanda ta bankaɗo yadda mata suke amfani da hijabi wurin safarar muggan makamai daga wani wuri zuwa wani wuri, domin kaiwa yan fashin daji.
Gwagwalada Abuja
Samu kari