Tsadar Mai
A jihar Kano, hauhawar farashin man fetur ya sa mazauna garin canza hanyar sufuri. An ce yanzu sun koma tafiya a kasa, hawa kekuna ko amfani da babura masu lantarki.
Ministan shari'a, Lateef Fagbemi ya ce babu inda dokar Najeriya ta haramta gurfanar da yara idan har suka saba ka'ida a kasar inda ya ce komai a cikin doka yake.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya nuna damuwa kan yadda tsadar rayuwa ta dabaibaye Najeriya inda ya shawarci Bola Tinubu kan lamarin.
Binciken Majalisar Dinkin Duniya, shirin samar da abinci na duniya, ma’aikatar noma da samar da abinci ta Najeriya ya gano miliyoyin da za su kamu da yunwa a 2025.
Manyan yan kasuwa guda uku, AYM Shafa da A. A Rano da Matrix sun mayar da martani kan korafin attajiri Alhaji Aliko Dangote inda suka shigar da korafi kotu..
A wannan labarin za ku ji. Ruwa sugaban cocin Adoration, Rabaran Ejike Mbaka, ya bayyana damuwarsa kan hauhawar farashin man fetur a kasar nan da ke jawo yunwa.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin ba da basuka har N75bn ga kananan yan kasuwa domin bunkasa tattalin arziki da kuma inganta harkokin kasuwancinsu.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya fito ya nesanta kansa daga zargin shigo da gurbataccen man fetur zuwa cikin kasar nan daga kasashen waje.
Rahotanni sun bayyana cewa jiragen ruwa dauke da jimillar lita miliyan 101.9 na man fetur sun iso Najeriya. Hukumar NPA ta yi karin bayani kan sauke kayan.
Tsadar Mai
Samu kari