Tsadar Mai
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauki alkawarin kawo karshen hauhawar farashi da kawo karshen wahala da jama'a ke ciki tun bayan hawansa kujerar shugabancin kasar.
Tsohon shugaban majalisa, Sanata Ahmad Lawan ya bayyana bukatar shugabanni su tabbatar da daukar matakan kawo karshen yunwa da ta addabi al'umar kasar nan.
Gwamnatin Najeriya ta samu jerin basussuka daga bankin duniya ne bayan ta cika wasu sharudda na cire tallafin mai da gabatar da kudurorin haraji a kasar.
kungiyar NLC ta ce cire tallafin man fetur ya kawo karin matsaloli, yayin da Tinubu ya kare matakin da zancen ceto makomar tattalin arzikin Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya su taya shugabanni da addu'a, kaunar juna, zaman lafiya, da hadin kai yayin bikin Kirsimeti na bana.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi magana kan yadda cire tallafin mai ya shafi mutane da tattalin arzikinsu inda ya ba da labarin yadda lamarin ya shafi wani abokinsa.
Shugaba Bola Tinubu ya yi magana kan cire tallafin man fetur inda ya ce babu nadamar da ya yi na daukar matakin a ranar 29 ga watan Mayu 2023 a Abuja.
Kamfanin NNPCL ya rage farashin fetur daga N1,020 zuwa N899 kan kowace lita, ana sa ran ƙarin ragin farashi kafin Janairu 2025 saboda faɗuwar farashin mai.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da mutuwar yara bakwai da wasu mutane uku yayin turereniya domin samun kayan tallafi saboda halin kunci a wani coci a Abuja.
Tsadar Mai
Samu kari