Labaran kasashen waje
Reno Omokri ya bayyana yadda aka hana Muammar Gaddafi shigo da makamai Najeriya sau biyu karkashin mulkin Obasanjo, tare da rakiyar sojojinsa mata.
KAsar Faransa ta yi magana kan zzargin cewa tana da hannu wajen yamutsa Nijar tare da hada baki da Najeriya. Wakilin Faransa, Bertrand de Seissan ne ya magantu.
Ustaz Abubakar ya yiwa Rarara martani kan kalamansa game da Janar Tchiani, ya jaddada bukatar hadin kai da zaman lafiya tsakanin Najeriya da Nijar.
Duniya ta shiga jimamin rasa wata matar da aka alanta a matsayin wacce ta fi kowa yawan shekaru a duniya. An alanta wacce ta fi kowa shekaru a yanzu a 2025.
Mawaki Dauda Kahuta Rarara ya ce lokaci ya wuce da za a ci gaba da zurawa Janar Abdourahamane Tchiani ya na garkuwa da jamhuriyyar Nijar da tsohon shugaba, Bazoum.
Gwamnatin Najeriya ta gayyaci shugaban Nijar Janar Tchiani zuwa teburin tattaunawa kan zargin hada kai da Faransa domin kunna rikici a kasar Nijar.
Tinubu zai sanar da sunayen jakadun Najeriya nan da 'yan makonni, inda aka ce yana kan gyara ofisoshin diflomasiyya don tabbatar da aikin jakadun cikin tsari.
Yunkurin yin tafiye-tafiye ba tare da biza ba a Afirka na karuwa, inda a baya-bayan nan kasashe kamar Rwanda da Kenya suka bude iyakokinsu ga daukacin 'yan Afirka.
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya gargadi masu neman raba kan ‘yan Najeriya da Nijar. Shehin ya na cikin manyan malaman addinin musulunci da ake tunkaho da su.
Labaran kasashen waje
Samu kari