Labaran kasashen waje
Kasar Amurka ta gargadi yan kasarta kan ziyartar Nijar a 2026, saboda tabarbarewar tsaro da ayyukan ta’addanci, tare da sabbin sharuddan tafiye-tafiye.
Hukumomin kasar Colombia sun tabbatar da cewa duk mutanen da ke cikin jirgin Satena da ya bata jiya Laraba, sun mutu a hatsarin da ya rutsa da su.
Rahotanni sun bayyana cewa jirgin saman ya bata ne dab da zai sauka a yankim bodar Colombia da Venezuela, wanda yan tawaye ke da iko da shi, an fara bincike.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi barazanar farmakar kasar Iran kan shirinta na nukiliya. Ya ce dole ne ta gaggauta zama nan teburin tattaunawa.
Ana sa ran fara azumin Ramadan 2026 a ranar 19 ga Fabrairu; za a azumci sa'o'i 12 zuwa 13 cikin sanyi, wanda ke nuna sauki ga Musulmi a wannan shekara.
Masarautar Saudiyya ta tabbatar da cewa an kwantar da Sarki Salman a wani asibiti na musamman a birnin Riyadh, ta ce za a yi masa wasu gwaje-gwajen lafiya.
Kotun Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon Shugaba Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 5 a gidan yari kan zargin dakile bincike da sanya dokar ta-ɓaci a Janairu 2026.
Peter Obi ya tambayi inda Shugaba Tinubu yake, inda ya soki yadda shugaban kasar ya kwashe kwanaki 196 a waje yayin da Najeriya ke fuskantar talauci da rashin tsaro.
Masu fasfo ɗin Najeriya na iya ziyartar ƙasashe 45 ba tare da bizar gaba-daya ba, ciki har da Ghana, Kenya, da Rwanda, a cewar rahoton Visaindex na Janairu 2026.
Labaran kasashen waje
Samu kari