Labaran kasashen waje
Iran ta tura IRGC, ta yanke intanet, sannan ta kafa majalisar shugabanci bayan kisan Khamenei yau 1 ga Maris, 2026. Ana zaman makokin kwanaki 40 a faɗin ƙasar yanzu.
Iran na neman magajin Khamenei tsakanin Mojtaba Khamenei, Alireza Arafi, da Mirbagheri. Majalisar kwararru za ta zaɓi sabon jagora cikin gaggawa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron Iran ta ce dukkanin wadanda suke da hannu a kisan jagoran addini a ƙasa, Ayatollah Khamenei su kwana da shiri.
Iran ta tabbatar da mutuwar Ayotallah Khamenei a ofishinsa. Ana zaman makokin kwanaki 40 yayin da Isra'ila ta sake kai sabon harin makaman linzami.
Rahotanni sun ce an kashe Ayatollah Ali Khamenei a hare-haren Amurka da Isra'ila yau 28 ga Fabrairu, 2026. Iran ta musanta yayin da Trump ke fatan sauyin mulki.
Amurka da Isra'ila sun kai hare-hare kan kasar Iran. Hare-haren sun shafi birnin Tehran da wasu birane a Iran. Ayatollah Ali Khamenei ya tsira a hare-haren.
Kasashen Larabawa 8 sun rufe sararin samaniya yau 28 ga Fabrairu, 2026 sakamakon yakin Amurka da Iran. Kamfanonin jirage sun soke tashi yayin da rikicin ke fadada.
Iran ta kai wa sansanonin Amurka hari a UAE, Qatar, Bahrain, da Kuwait. An kashe mayaka 2 a Iraki yayin da ake fargabar yaƙin duniya zai iya barkewa.
Sojojin Amurka sun harbo jirgin gwamnati marar matuki da laser a Texas. Hatsarin ya sa FAA rufe sararin samaniya yayin da ake zargin rashin ƙwarewa.
Labaran kasashen waje
Samu kari