Labaran kasashen waje
Kasar Oman ta bukaci mutanenta su fara neman jinjirin watan Shawalla na shekarar 1447AH daga ranar Alhamis, 29 ga Ramadan daidai da 19 ga Maris, 2026.
Gwamnatin China ta hannun ma'akkatar harkokin waje ta jadadda kudirinta na shiga tsakani domin kawo karshen fadan da ya barke tsakanin Amurka/Isra'ila da Iran.
Kafin a kashe shi, Ali Larijani ya gargaɗi Donald Trump cewa kisan shugabannin Iran zai sa al'ummar ƙasar su ƙara zage damtse wajen yakar makiyansu.
Ƙungiyar Saraya Awliya al-Dam ta kai hare-hare 50 kan sansanonin Amurka, yayin da Iran da Amurka ke sa-in-sa kan yadda aka kakkabo jirgin KC-135.
A labarin nan, za a ji cewa dubun wani dan leken asiri da keyi wa Isra'ila aiki a Iran ya shiga hannun mahukunta, an aika shi barzahu ana tsaka da yaƙi.
Saudiyya ta kakkabe makami mai linzami da ya nufi sansanin sojin saman Amurka a Al-Kharj, yayin da takaddama tsakanin Amurka da Iran ke ci gaba da ƙaruwa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka, Donald Trump ya dura a kan ƙasashen Nato da ya ce sun ja da baya a maimakon a haɗa hannu wajen yaƙar Iran.
Rundunar IRGC ta tabbatar da kisan Brigadier Janar Gholamreza Soleimani da Ali Larijani a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi da ƙasar Iran. Ga abin da muka sani.
Ministocin cikin gida na kasashen Saudiyya da Qatar sun tattauna ta wayar tarho kan tasirin yakin Iran da Amurka/Isra'ila a yankin Gabas ta Tsakiya.
Labaran kasashen waje
Samu kari