Labaran kasashen waje
Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ta sanar da samun amincewar ƙasashe 10, ciki har da Amurka da Birtaniya, kan naɗin sabbin jakadun da Shugaba Tinubu ya tura yau.
Farashin kowane galan na man fetur ya yi tashin gwauron zabo, ya haura Dala 4 a wasu jihohi a kasar Amurka, wannan ke karo na farko tun shekarar 2022.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya gode wa al'ummar kasar Iraki bisa kuna da goyon bayan da suke nuna masu a wannan lokaci da suke fuskantar yaki.
Dakarun sojojin Iran sun samu nasarar kakkabo jirgin leken asiri na MQ-9 da ke da alaka da kasashen Amurka da Isra'ila, an ce jirgin yana da matukar tsada.
Sanata Adam Schiff ya fito ya nuna adawarsa kan abin da ya kira yunkurin gwamnatin Amurka na rage kudin kiwon lafiyar jama'a domin samar da kudin yaki da kasar Iran.
Mayakan kungiyar Hezbollah sun gwabza fada da sojojin Isra'ila a Kudancin Lebanon. Mayakan na Hezbollah sun samu nasarar hallaka sojojin Isra'ila.
Rasha, Jordan da kasashen yankin Gulf sun yi wani taro a kafar sada zumunta kan muaayr wutar da ke ci gaba da faruwa tsakanin Amurka/Isra'ila da kasar Ira
Gwamnatin Spain ta sanar da daukar matakin hana jiragen yakin Amurka amfani da sararin samaniyarta a yakin da take gwabzawa da Jamhuriyar Musulunci tq Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Pakistan na ƙoƙarin shawo kan Amurka da Iran domin a fara hawa teburin tattauna rikicin da ke neman dagula Gabas ta Tsakiya.
Labaran kasashen waje
Samu kari