Fittaciyar Jarumar Kannywood
Rahama Sadau ta shirya tafiya inda ta kwashi ‘yan uwanta mata gaba dayansu harda dan uwanta Abba Sadau wanda shi kadai ne namiji a cikinsu inda suka yi hoto kuma ta wallafa shi a shafinta tare da cewa masoyanta su canki inda suka.
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa mai suna Rashida Lobbo ta zanta da fim magazine bayan da tayi shekara daya ba a ji duriyarta ba a masana'antar...
Safiya Umar Chalawa, matar fitaccen jarumi Adam A. Zango tayi wani rubutu a shafinta na Instagram wanda ya ja hankalin mutane game da rashin lafiyar kawar ta jaruma Zee Preety...
Wasu mutane a Kano wadanda ba a san ko su waye ba sun kai farmaki a shagon fitacciyar jaruma Rukayya Sulaiman Saje, inda suka sace kaya na kimanin naira miliyan daya da dubu dari shida. Wannan abin bakin cikin ya faru ne a daren..
A lokacin da jama'ar kasashen Afirka ta yamma musamman Najeriya ke fama da tsananin sanyi, wanda masana suka ce anyi shekaru ba a fuskanci irinsa ba, wasu sanannun mutane a Najeriya sun fara yunkurin tallafawa marasa galihu...
Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Muhammad wadda aka fi sa ni da Hadizan Saima ta tabbatar cewar a kwanakin baya ta samu gayyata zuwa kudancin kasar nan domin shiga fim din Nollywood...
Su dai dama jaruman fina-finai, ba na Kannywood kadai ba, duk a duniya sun kasance masu farin jini sosai a gurin mutanen gari. A wasu lokutan, jarumai mata kan samu goron gayyata zuwa cikin zuciya, wato dai ana yawan yi musu...
Sananniya kuma fitacciyar matashiyar jaruma, Amal Umar za ta yi aure a wannan watan na Janairu 2020, in ji wata kwakwarar majiya da ta sanar wa mujallar Fim...
Shugaban gidauniyar tallafawa mabukata da marasa lafiya mai suna ‘Today’s Life Foundation’, Hajiya Mansurah Isah ta bayyana irin tarin matsalolin da take fuskanta a wajen aikin tallafawa jama’a. Ta ce hakan na sa wani lokacin...
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari