Yaki da ta'addanci a Najeriya
Matan Jato Aka sun bukaci gwamnati ta dakatar da kashe-kashe, ta kara tsaro, tare da kawo agajin gaggawa ga 'yan gudun hijira da rikici ya raba da gidajensu.
Mayakan kungiyar 'yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki a kan wani sasanin Fulani makiyaya dake jihar Borno, amma an samu daukin sojoji kafin lamarin ya kazanta.
An fi fada tsakanin 'yan banga da 'yan bindiga a jihar Zamfara. An kashe mutane 12 cikin 'yan banga yayin da aka gaza gano adadin 'yan bindiga da aka kashe.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana Simon Ekpa da wasu mutum 15 a matsayin masu daukar nauyin ta’addanci tare da bukatar a rufe kadarorin da ke da alaka da su nan take.
Har yanzu Boko Haram ta ki sakin iyalan alkalin babbar kotun jihar Borno da aka sace tun a watan Yuni na shekarar 2024 saboda gaza biyansu fansar $500,000.
Gwamnatin jihar Edo ta gano wasu gidaje da masu garkuwa da mutane suke boye wadanda suka sace a cikin gari. An rusa gidajen tare da gargadin al'umma.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar korar wasu mayakan ISWAP da su ka yi yunkurin kai hari wani ofishin 'yan sanda da ke Malari a jihar Borno.
Jami'an tsaron Najeriya sun samu nasarar kashe dan bindiga mai suna Dogo Sale da ya shahara da kashe jami'an tsaro da garkuwa da mutane a Arewacin Najeriya
Rabaran Matthew Kukah ya ce mutane 12,000 sun mutu a Arewa maso Yamma cikin shekaru 10, sakamakon hare-haren 'yan ta'adda. AAn kawo hanyoyin dakile rikicin.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari