Yaki da ta'addanci a Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba 'yan Najeriya tabbacin cewa gwamnatinsa na daukar batun yaki da ta'addanci da 'yan bindiga da matukar muhimmancin gaske.
Gwamnatin Amurka ta fitar da gargadi ga 'yan kasar ta kan zuwa jihohin Najeriya 18 saboda matsalolin tsaro da rashin asibitoci da jami'an lafiya a kasar.
Bayan buƙatar dauke sojoji a wuraren rikici a Plateau, shugaban kungiyar Izalah ta JIBWIS, Sheikh Sani Jingir, ya yi magana game da shawarar dauke sojoji a jihar.
Rundunar ‘yan sandan Adamawa ta kama mutum 567, ta ceto yara 13 da aka yi safararsu, yayin da ta kwato makamai da kayayyaki. An saki sunayen masu laifi.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya zargin gwamna Alia na APC da cewa har yanzu bai aiwatar da umarnin Bola Tinubu kan kashe mutane a Benue ba.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar bayar da agaji ta ICRC ta bayya fargaba kan halin yunwa da kananan yara da mata ke fuskanta a Arewa maso Gabas.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya ce bai tsani Muhammadu Buhari ba kamar yadda ake zargi amma ya soki salon yaki da matsalar tsaro a jiharsa.
Ministan tsare-tsaren kasafin kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya fadi yadda Muhammadu Buhari ya rayu da tawali’u da gaskiya, kuma ya goyi bayan kawo sauyi.
A labarin nan, za a ji yadda rundunar tsaron Najeriya ta yi martani ga Turkiyya bayan ta ankarar da ita kan sabuwar yan ta'adda mai basaja da bayar da tallafi.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari