Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fadar shugaban kasar ta kawo karshen jita-jitar da ake yadawa inda ta sanar da cewa Shugaba Bola Tinubu zai yiwa majalisar ministocinsa garambawul.
Bayan wasiƙar da Bola Tinubu ya aika, majalisar dattawa ta fara aikin tantance sabuwar shugabar alkalan Najeriya watau CJN, Mai Shari'a Kekere-Ekun a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta amince da kwangilar N158bn ga kamfanin Dangote domin gina tituna daga tashar Lekki Deep Sea zuwa babbar hanyar Shagamu-Benin.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta yi barazanar shiga yajin aiki. Shugaaban ASUU ya ba gwamnatin tarayya wa'adin kwanaki 14 kan lamarin.
Sarakunan yankin Neja Delta sun bayyana cikakken goyon bayansu ga shugaban sa Bola Ahmed Tinubu, sun ce manufofinsa za su amfani mutanen yankunansu.
Gwamnatin tarayya ta bakin cibiyar ba da sanarwar gaggawa kan ambaliyar ruwa ta kasa ta yi hasashen cewa za a zabga mamakon ruwan sama a jihohi 17 na Najeriya.
Babban bankin Najeriya CBN ya ce man feturin matatar Ɗangote zai taka muhimmiyar rawa wajen daidaita farashin sufuri da sauke farashin abinci a ƙasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron majalisar zartaswa FEC a fadarsa da ke Abuja yayin da ake raɗe-raɗin yana shirin yin garambawul.
Matasa ma su cin gajiyar shirin N-Power a Najeriya sun yi tir da yunkurin gwamnatin tarayya na rusa ma'aikatar jin ƙai, sun roƙi Bola Tinubu ya canza tunani.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari