Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauko yaran manyan mutane a kasar nan, ya ba su mukamai a wurare daban-daban a gwamnatinsa, ciki har da yayan Ganduje.
Ma’aikatar muhalli ta yi hasashen ambaliya a jihohi bakwai da garuruwa 25, inda NEMA ta umurci mazauna bakin kogin Neja da su gaggauta barin yankunansu.
Dan takarar ADC a zaben shugaban kasa na 2023, Dumebi Kachikwu ya bayyana cewa kasa kamar Najeriya na bukatar da tallafawa mutanenta su sayi fetur da araha.
Najeriya ta samu rancen dala miliyan 238 daga Japan domin fadada wutar lantarki, inda za a gina sababbin layuka da tashoshin wuta don rage gibin makamashi.
FAAC ta raba N2.001trn ga gwamnati, jihohi da ƙananan hukumomi; tarayya ta samu N735.081bn, jihohi N660.349bn, kananan hukumomi sun tashi da N485.039bn.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shirin GEEP zagaye na uku mai suna RHGEEP domin tallafawa kanann yan kasuwa da rancen kudi a fadin jihohin Najeriya.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta aika da sakon gargadi ga gwamnatin tarayya kan yajin aiki. ASUU ta ce gwamnati ta yi watsi da bukatunta.
Ma'aikatar harkokin matasa ta Najeriya ta tabbatar da bude shafin rijista,wanda za a dauki matasan da za a ba horo kan harkokin da suka shafi kudi.
Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ta tabbatar da rasuwar karamin Jakadan Najeriya a jamhuriyar Kamaru, Taofik Obasanjo Coker, ya mutu ranar Asabar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari