Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta ware Naira biliyan 2.3 a kasafin kudin shekarar 2026 domin biyan hakkoƙin tsofaffin shugabannin ƙasa da mataimakansu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa daga yau zuwa gobe, yan wasa da duka tawagar Super Eagles za su sakon shigar alawus dinsu a asusu kafin wasan ranar Asabar.
Tawagar Super Eagles ta kauracewa fita atisaye da tafiya birnin da za su buga wasa da Algeria a gasar AFCON saboda ba a biya su hakkokinsu na wasanni hudu ba.
Ƙungiyar likitoci (NARD) za ta fara yajin aiki a ranar 12 ga Janairu, 2026, sakamakon gazawar gwamnati wajen cika yarjejeniyar inganta jin daɗin ma'aikatan lafiya.
Sheikh Sani Khalifa na Zaria ya shafe kwanaki 23 a tsare kan zargin alaƙa da juyin mulki; iyalansa sun ce an ba shi kyautar kudi ne don ya yi addu'a kawai.
Sarauniya Zaynab ta bayyana cewa ta auri sakataren gwamnatin tarayya ne saboda sun fahimci juna kuma manufarsu daya game da taimakon al'umma a kasar nan.
Gwamnan jihar Bauchi ya nuna bacin ransa kan alakanta shi da yan ta'adda, ya zargi Wike da kokarin kunna wuta a Bauchi, lamarin da ministan ya karyata.
Sabuwar hukumar tattara haraji ta Najeriya watau NRS ta fara aiki bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu, an fitar da tambarin hukumar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da tabbaci kan lokacin fara aiwatar da sabuwar dokar haraji. Ya ce ba gudu ba ja da baya kan lokacin da aka tsara.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari