Gwamnatin tarayyar Najeriya
Sanata Ali Ndume ya soki mutanen da ke kewaye da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce sun kange shi daga fahimtar asalin abin da ke faruwa a Najeriya.
Bitar lokuta 3 da Shugaba Tinubu ya yi tuntube: a Kaduna (2021), Abuja (2024), da kuma kasar Turkiyya yayin gudanar da ayyukansa na shugaban kasa.
Wani kwamiti da ke samun goyon bayan gwamnatin tarayya ya ba da shawarar a dakatar da shigo da shinkafa saboda ta yi yawa a lasa kuma farashi ya sauka.
Hedkwatar tsaron Najeriya (DHQ) ta bayyana cewa sunayen sojojin da ta gano suka da laififfuka a zargin da ake yi na yunkurin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da cewa an mika rahoton binciken da aka gudanar kan zargin wasu sojoji da yunkurin hambarar da gwamnatin Shugaba Tinubu.
Kwamitin bangaren marasa rinjaye a Majalisar wakilai ya tabbatar da cewa an yi kari a sababbin dokokin haraji da majalisa ta amince da su, ta fadi wasu daga ciki.
Babban limamim cocin nan, Primate Elijah Ayodele ya yi zargin cewa akwai masu hannu a daukar nauyin ta'addanci a cikin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa zuwa karfe 1:00 na rana, babu wata wutar lantarki da aka turawa duka kamfanonin raba wutar lantarkin Najeriya, tushen wuta ya dawo 0.
A labarin nan, za a ji cewa Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya ya yi bayani a kan abin da ya sa aka rika zarginsa da kashe Kudirat Abiola tare da azabtar da shi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari