Babban kotun tarayya
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta sahalewa hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta rufe asusun kirifton wasu mutane hudu.
Akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya da gwamnonin jihohi 36 a Najeriya za su fitar da matsaya kan tsawaita lokacin fara biyan kananan hukumomi 774 a kasar.
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta kori karar da wasu ƴan Najeriya suka nemi a dakatar da masu zanga-zanga daga sake fitowa.
Kotun Koli ta umarci ba kansiloli da shugabannin kananan hukumomi a Najeriya wa'adin shekaru hudu kamar yadda gwamnonin jihohi ke yi a tsarin mulki.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci 'yan siyasa kan muhimmancin cicciba sashen shari'a a kasar nan, inda ta ce sashen na fuskantar kalubale.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kuma gurfanar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje a gaban kotu bisa sabon zargin almundahanar kudin jama'a.
Babbar kotun jihar Legas ta tsawaita umarnin taƙaita wuraren da ya halatta masu zanga-zangar yunwa sun je a faɗin jihar domin tabbatar da zaman lafiya.
Rundunar 'yan sandan Kano ta kama mutanen bisa zargin sata, lalata kadarorin jama'a da na gwamnati, tayar da hankula da gudanar da taro ba bisa ka'ida ba.
Rundunar yan sanda ta dauki matakin doka kan masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa 26 a Kaduna, alkali ya tura su gidan gyaran hali, ta kama wasu 39.
Babban kotun tarayya
Samu kari