Nade-naden gwamnati
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sallami dukkan daraktocin ma'aikatar harkokin jiragen sama kwana daya bayan korar shugaban hukumomin FAAN da NAMA a jiya Laraba.
Gwamnatin jihar Kebbi ta sha alwashin korar duk wani kwamishina da ya siyar da motar da gwamnatin ta ba shi. Akalla kwamishinoni 26 ne suka samu kyautar mota.
Ma'aikatar bunkasa ma'adanan Najeriya ta roki majalisar tarayya da ta kara mata Naira biliyan 250 a kasafin kudin 2024 da za a ba ta. A yanzu an ba ma'aikatar N24bn.
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya nada tsohon soja, Ahmad Daku a matsayin sabon shugaban hukumar Hisbah a jihar tare da nada kwamandansa.
Ministoci sun roki Majalisa ta kara masu kudin da za su kashe a 2024. Akalla Ministoci 3 su ka nuna kasafin kudin shekarar 2024 da aka yi ba zai je ki ina ba.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya naɗa sabbin manyan masu taimaka masa da ƙananan hadimin da masu ba shi shawara ta musamman 162 a gwamnatinsa.
Ministoci 15 za su fi morewa da kasafin kudin shekara mai zuwa. Mun kawo jerin ma’aikatun tarayya 10 da za su cinye N20.7tr daga cikin kasafin N24tr.
Hukumar EFCC ta ce ta baza komar kama Olu Agunloye, tsohon ministan makamashi da karafa karkashin gwamnatin Obasanjo kan zargin badakalar $6bn...
Majalisa ta bankado yadda Minista ta ware N1bn domin taro da za ayi a kasar waje. Yadda Ministar kasuwanci ta ware N1bn a kasafin kudin 2024 bai yi masu dadi ba.
Nade-naden gwamnati
Samu kari