Aikin noma
Majalisar Tarayya ta yabawa Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Niger wurin bunkasa harkokin noma da sauran manyan ayyuka da tattalin arziki a jihar.
Tsadar rayuwar da aka shiga a Najeriya ta sa ma'aikata da sauran ƴan ƙasa sun fara yi kansu karatu kan abubuwan da ya kamata su daya da kudinsu a wata.
Shugaba Bola Tinubu ya yi magana kan matsalolin kasa inda ya kwantarwa yan Najeriya hankali kan halin kunci da yunwa da ake ciki, ya dauka musu alkawura.
Shugaban karamar hukumar Igbo Etiti, Hon. Eric Odo ya ba wasu hadimansa guda biyu na musamman masu kula da bangaren doya da yalo da kuma barkono.
A wannan rahoton za ku ji yadda rahoton hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta bayyana cewa an samu hauhawar farashi a fadin kasar nan a watan da mu ke ciki.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba tallafin kudi $134m ga manoma a Najeriya. Za a ba masu noma alkama da shinkafa su 400,000 tallafin kudi yayin noman rani.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta ware N20bn domin gudanar da aikin samar da tsaftataccen ruwan sha a faɗin kananan hukumomi.
Dan majalisa mai wakiltar Birnin Gwari da Giwa a majalisar wakilan kasar nan, Hon. Zubairu Birnin Gwari ya ce yan bindiga sun tafka mummunan barna a Kaduna.
Gwamnatin tarayya za ta ba manoma tallafi domin bunkasa samar da abinci da yaki da tashin farashin kayan abinci a Najeriya. Za a nazari kan wasu tsare tsaren Tinubu.
Aikin noma
Samu kari