Fastocin Bogi
Jami'an 'yan sanda a jihar Ogun sun kama wani fasto dan shekara 65 kan haikewa wata karamar yarinya 'yar shekara tara a karamar hukumar Obafemi Owade.
An sha wata ‘yar dirama a kan titi yayin da wani fasto ya zo yana kokarin dawo da hankalin wani mahaukaci ta hanyar yi masa addu’a. Mahaukacin ya fafata da faston.
Fasto Iginla wanda ya yi hasashen nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan Victor Osimhen, yayin da Najeriya ke shirin karawa da Cote d'Ivoire.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, ta samu nasarar cafke wani fasto da wasu mutum biyu bisa zargin yin safarar wasu kananan yara zuwa jihar Ogun.
Shugaban cocin Adoration Ministry da ke Enugu, Fasto Mbaka ya fito fili ya yi fallasa kan fastocin bogi masu shirya mu'ujizar karya da ba da bayanan karya.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta cafke wani babban fasto bisa zarginsa da laifin damfarar mabiyansa makudan kudi har N1.3bn.
Shugaban cocin Trinity House da ke birnin Legas, Fasto Ituah Ighodalo, ya bayyana cewa albashin farko kamata ya yi a rika ba ubangiji gabadayansa.
Wani mutum da ya yi iƙirarin cewa shi ma'aiki ne, ya nutse cikin ruwa kuma nan take kada suka yi kaca-kaca da naman shi a lokacin da ake yin baftisma.
Wani fasto a kasar Amurka ya bayyana dalilinsa na damfarar yan cocinsa $1.3m. Gaston ya bayyana cewa ya samu umarni ne daga wajen ubangiji kan yin hakan.
Fastocin Bogi
Samu kari