Fastocin Bogi
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi magana kan makomar Gwamna Fintiri a kotun ɗaukaka ƙara da kotun ƙoli.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun salwantar da ran wani babban faston cocin Evengelical Church Winning All (ECWA) a jihar Kogi bayan sun karɓi kuɗin fansa.
An garkame wani fasto dan Najeriya mazaunin Burtaniya, Paul-Kayode Simon Joash, bisa zarginsa da aika laifin damfarar mutane uku Naira miliyan 305.
Wata matashiya yar Najeriya ta fallasa wani faston bogi bayan ya ki bata cikon kudinta N100k. Budurwar ta yi karyar kurumta a shirin mu’ujiza na bogi.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wani Fasto mai suna Sunday da ake zargi da garkuwa da wata budurwa inda ya lalata ma ta rayuwa a jihar Ogun.
Wasu fusatattun matasa sun yi wa wani Fasto tsinannen dukan kawo wuka tare da hadiminsa a coci a jihar Benue kan zargin sace mazakutar wani matashi.
Fasto Kingleo David Elijah ya bayyana cewa ya hango za a cigaba da hantarar kotun ƙoli kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban cocin Fire of Liberation Interdenominational Ministries, fasto Fabian Nna, bai tayar da matacce ba daga cikin akwati kamar yadda ake cewa.
Babban malamin addini kuma mai fada a ji a harkar jami'o'i a Najeriya ya bayyana yanayin da ake ciki na gaza samo mafita ga matsalolin kasar nan a yanzu haka.
Fastocin Bogi
Samu kari