Yan bindiga
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai hari wata rugar Fulani dake yankin ƙaramar hukumar Igabi, jihar Kaduna, inda suka kashe mutum ɗaya.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun farmaki motar wani wai kwamishina a jihar Kogi, sun harbe shi a kafa. An ce dai yana ci gaba da murmurewa.
Jami'an tsaro sun ritsa da miyagun 'yan bindiga a cikin gidan gyaran halin Jos. 'Yan bindigan masu yawa sun kai farmaki gidan inda suka yi yunkurin balle shi.
Rahotanni dake shigowa yanzu yanzun nandaga jihar Fililato na nuni da cewa ana cigaba da jin karar harbe-harbe a gidan gyaran hali dake Jos, babban birnin Filat
Wasu 'yan bindiga sun farmaki mazauna a karamar hukumar Jos ta gabas, sun hallaka mutane biyu da suka yi kokarin fatattakarsu a kan tsauni a garin Durbi...
Dr Ahmad Gumi ya bayyan ayadda ake cutar da Fulani makiyaya, tare da bayyana cewa, 'yan bindiga suna aikata laifukan ta'addanci ne kawai, amma su ba 'yan ta'add
Sheikh Gumi ya bayyana wasu batutuwa da suke ci masa tuwo a kwarya kan abubuwan da suka shafi gwamnati da yakin da take da 'yan bindiga a Najeriya. Ya bayyana b
Gwarazan jami'an hukumar yan sanda sun yi gumurzu da wani jagoran yan binduga da tawagarsa a Otal din Kaduna, sun samu nasarar bindige shi har Lahira a Kaduna
Antoni janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, SAN, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin mitsike 'yan bindiga saboda hukuncin kotu.
Yan bindiga
Samu kari